Zo Ka Huta Lyrics
Zo Ka Huta By G Feelingz
Zo ka huta *2
I am that I am yana kira
Zoka huta
Duk da zunubai na Kache min
Zo ka huta *2
If your weary and heavy laden
Zo ka huta
His plans are for good forever
Kazo ka huta
Albishirin ku a saman sammai har da duniya
Gama ni Mai tawali’u ne Mai tagomashi,
Ni ne mahalache, madaukaki, madauwami
Ni ne Fari da karshe asalin tushin Adalchi
Nine Isa Almashihu Mai ceto da hukunchi
Nine hasken lahira da duk chikin duniya
Da rana ko da dare Nine Yesu Banazere
Ku gaya wa mai tambaya
Na mutu akan gichiye don ku
Sami rai har abada a saman kursiyi
I am author creator, sustainer and the finisher
mala’iku da Aljanu cry glory when I minister
Tauraru da Rana went bonkers about David’s star
Teku, duwasu da sararin sama i am their movie star
Nina halachi komai da kowa, from the beginning sir
Bridge
When I pull up to your city right
I’m bringing Jesus to your city right
All the bad history here we can re write
Receive Jesus as the future now we see bright
Munchi Nasara *2
Munchi Nassara a lahira barin fasara
Isa Almasihu Mai ceto mu ne mun gaskanta
Taku iri iri, kam zuwa gari Kala Kala
Zagi iri iri don kawo wuta gida gida
But we rejoice daily coz we getting bigger bigger
Gamu a gaban ka mai ceto babu kamar ka,
Tafiyan biyaya za muyi da kawo sujada,
Muna ibada Ya Uba ai Kai ne father
Dadi kaman maggi a miya da yaji dadawa
Ko masa mai Zapi da yaji muna kan hadawa
Ga gaskiya a titi zunubi kam kayi latti
Satan ne magabta ama Kayi Latti
Yesu a cheche mu already kayi latti
Uba kaine jagaban
You hold us like some rubber band
Ko achikin rashi da azaba we won’t rob a bank
Living water over head like a water tank
Your showers raining your plans On us
that’s why we give you thanks
Kai ne field marshal
But you serve us like a lower rank
Forever alive, we love you to death
Coz you oh Lord are more than our breathe
Written by
Ali Samson and Joshua Samson
Read also: G Feelingz newly released song “Zo ka huta” Emerged as the song of the week